Littafi labarine akan wasu kawaye guda biyu wanda sukayi musayar miji sakamakon wata matsala data faru da daya daga chikin su ranar daren auren ta. Mijinta ya kwana da kawarta a matsayin matarsa sakamakon rashin sanin junan su, bayan ta dawo ta karbi mijin ta yace sam bai san zancen ba.
0 Comments